Karamin Biri da Kifi
Karamin Biri da Kifi Labari ne game da wani karamin biri, mai son wasa, da wayo wanda ya koyi zaman duniya ta hanyar koyon mahaifiyarsa. A cikin tafiyarsa, dole ne ya yanke shawara ko dai ya rungumi hadari ko kuma a'a. Me kuke tsammani zai yi?