'Yan uwa uk na beraye sun ga nawarsu ziyarci bukin fasahar. Sun hau motocin wasa, sun tafi akan tayun Ferris, kuma sun ziyarci shagon sayarda balon-balon. Bayan wani lokaci, sai suka gane cewa dan uwansu karami ya ɓace! Ina zai iya kasancewa?
Karamin Biri da Kifi Labari ne game da wani karamin biri, mai son wasa, da wayo wanda ya koyi zaman duniya ta hanyar koyon mahaifiyarsa. A cikin tafiyarsa, dole ne ya yanke shawara ko dai ya rungumi hadari ko kuma a'a. Me kuke tsammani zai yi?
Farin bear yana son launuka da yawa, kuma yana sha'awar sabbi kodayaushe. Kasance tare dashi yayin da yake binciken duniyar gajimare.
Ku duba kewayenku! Shin kuna ganin launuka bakwai na bakan gizo a kewaye da ku?
Bi Ramammen Kare da gudu tare da Sarki Mai kiba!
Golu da Chhotu sun tabbata sun yi wasar ban dariya. Karanta game da wasannin raha a cikin wannan labarin mai ban dariya.
By navigating this website, you agree to the storing of cookies on your device to enhance site navigation and analyze site usage.