Wata Koriyar Rana Sosai
Mai kore tana da makamashi sosai. Ba ta so ta yi baccin rana! Wata rana, sai ta yanke shawarar tserewa. Bayan wasa a rana mai zafi na ɗan lokaci, Mai kore taa gaji kuma tana son komawa gida. Amma yanzu ta ɓace! Ta yaya zata iya komawa gida wurin mahaifinta?